Chakwakiyar Aure 1 fassarar algaita
Shiga Youtube channel din mu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Chakwakiyar Aure 1 fassarar algaita
Shiga Youtube channel din mu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
HASSAN
Nice
arewanishadi_1lghiq
π
Bara a
Baraa
arewanishadi_1lghiq
π
Nuhsha
Muna godia da kokarin nishadantar damu da kukeyi kwarai da gaske πππ
Saidai akwai matsalan dana ke fuskanta idan inaso inyi download din film kamar wannan dai yau kusan kwana biyu zuwa uku ina kokarin dauko wannan film din nayi nayi in dauko yaki saidai yace i should wait for 24hrs and i do so! Buh har yanxu jiya iyau.
Nagode….
arewanishadi_1lghiq
Ok yana budemiki kallo amma baya Downloading ko? Kinsa Gmail din ki akan apps din? Inkinsa ki kara gwadawa zuwa anjima ko gobe zaiyi insha allah, zamu gyara matsalar zuwa jibi insha allah
Idrissa
Na dade Ina neman flim din mashahuri Amma nakasa samu dan Allah ko Zaki doramana shi
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah ka kara jira
Idrissa
Arewa nishadi muna matukar godiya.
Amma dan Allah ku dawomuna da flim din Mashahuri sultan fassarar algaita
arewanishadi_1lghiq
Ok zaasa insha allah
Idrissa
Ku huta lafiya makafta
arewanishadi_1lghiq
Ok idrissa
Idrissa
Gaskiya kunyi
arewanishadi_1lghiq
Muna godia dan uwa
Zakaria
Arewa nishadi muna godiya da kokarinda kukayi nadora mana wannan qayatattacen shiri saide kugyara wajan da za Γ sauke shirye shiryenda kuke dorawa hakan ne zaisa kusa mabiya masu dinbin yawaππ
arewanishadi_1lghiq
Insha allah zaβa gyara