Indian hausa

Chakwakiyar Aure 1 fassarar algaita indian hausa

Chakwakiyar Aure 1 fassarar algaita

Shiga whatsapp group Anan

Shiga Youtube channel din mu Anan

Shiga instagram din mu Anan

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

16 Comments

 1. HASSAN

  Nice

 2. Muna godia da kokarin nishadantar damu da kukeyi kwarai da gaske ???

  Saidai akwai matsalan dana ke fuskanta idan inaso inyi download din film kamar wannan dai yau kusan kwana biyu zuwa uku ina kokarin dauko wannan film din nayi nayi in dauko yaki saidai yace i should wait for 24hrs and i do so! Buh har yanxu jiya iyau.

  Nagode….

  • arewanishadi_1lghiq

   Ok yana budemiki kallo amma baya Downloading ko? Kinsa Gmail din ki akan apps din? Inkinsa ki kara gwadawa zuwa anjima ko gobe zaiyi insha allah, zamu gyara matsalar zuwa jibi insha allah

 3. Na dade Ina neman flim din mashahuri Amma nakasa samu dan Allah ko Zaki doramana shi

 4. Arewa nishadi muna matukar godiya.
  Amma dan Allah ku dawomuna da flim din Mashahuri sultan fassarar algaita

 5. Ku huta lafiya makafta

 6. Gaskiya kunyi

 7. Arewa nishadi muna godiya da kokarinda kukayi nadora mana wannan qayatattacen shiri saide kugyara wajan da za à sauke shirye shiryenda kuke dorawa hakan ne zaisa kusa mabiya masu dinbin yawa??

Leave a Reply

Theme by Anders Norén