Indian hausa

Chakwakiya mai zafi 1 fassarar algaita new 2019

Chakwakiya mai zafi 1

Our YouTube channel here

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

18 Comments

 1. Wow ina yinku Arewanishadi gaskiya wannamma yayi munajin dadin hakan allh yataimaka acigaba da antayo mana shabbin fina finai fatan alkairi gana naku na kullun kullun

 2. Umar sanda

  Gaskiya kam Abun Akoi citta sai godiya Agareku Arewanishadi muna tare Insha Allahu

 3. Gaskiya nidai haryanxu bangane Ina xanshiga infara yin kalloba kawai hotuna nake gane haryanxu banga video ba

 4. Aslm arewanishadi barkan ku da warhaka muna godiya da nishadin da kuka samu ah duk lokacin da kuka turomuna film kuma mun gode

 5. Agaskiya kuna antaya mu cikin cakwalkwalin nishadi muna kodimo ba kakkautawa Allah ya kara daukaka ku

  To aihikenan akafta

 6. Mungode sosai Allah yabiyaku Arewa nishadi

 7. ibrahim

  Menene yasa baya yin download ko y kaini waje “download any way” idan na danna Sai ya samin download complete amma bai yiba??

 8. Kabir muhammad

  Salam kutaimaka kusakamana kuruciya don’t fin din yayi nagode

 9. Mubarak

  Please How Can I Download A Movie Here Please I Need Your Help

Leave a Reply

Theme by Anders Norén