Allah yabiya arewanishadi da wannan namijin qoqarin da kukeyi,
Dan Allah kar amanta da buqatarmu na sanqamomana karashen film mai suna DAN MANYA (BINCIKE) Da kuma MERLIN fita na 6, 7&8. Mungode Allah yabar zumunchi. Naku harkullum Ahmad kemuku fatan alkhairi.
gaskiya ne Arewanishadi mungode Sosai Allah yakara daukaka amma kutaimaka kusamana cigaban zoben sihiri da su tarkon kauna munaso muga karshen Fina finan nan Allah ya Taimaka fatan Alheri
Muna matukar godiya ga arewa nishadi da ta kawomana film mai suna Dan manya wato bincike , kuma Dan Allah kada a manta da sankamomana ragowar film din,nagode nine naku abee nafseen.
Hafiza (Ummin Usman)
Muna godiya arewanishadi dan Allah asa mana karashen zoben sihiri
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah
Ahmad Abdulkadir
Allah yabiya arewanishadi da wannan namijin qoqarin da kukeyi,
Dan Allah kar amanta da buqatarmu na sanqamomana karashen film mai suna DAN MANYA (BINCIKE) Da kuma MERLIN fita na 6, 7&8. Mungode Allah yabar zumunchi. Naku harkullum Ahmad kemuku fatan alkhairi.
arewanishadi_1lghiq
Insha allah zaasa kwanannan
Umar sanda
gaskiya ne Arewanishadi mungode Sosai Allah yakara daukaka amma kutaimaka kusamana cigaban zoben sihiri da su tarkon kauna munaso muga karshen Fina finan nan Allah ya Taimaka fatan Alheri
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen zamu sa insha allah
Mukhtar
Muna matukar godiya ga arewa nishadi da ta kawomana film mai suna Dan manya wato bincike , kuma Dan Allah kada a manta da sankamomana ragowar film din,nagode nine naku abee nafseen.
arewanishadi_1lghiq
akwai cigaban akai ka duba sosai, ka yi searching cigaban dan manya bincike