Wannan fassarar babu ita akan Youtube ga masu bukatar kallon shirin botorami zaku iya kallon sa akan application dinnan cikin sauki Da sauri
Kayi downloading na arewa nishadi application domin samun komai cikin sauki
Wannan fassarar babu ita akan Youtube ga masu bukatar kallon shirin botorami zaku iya kallon sa akan application dinnan cikin sauki Da sauri
Kayi downloading na arewa nishadi application domin samun komai cikin sauki
Umar sanda
da kyau botoromi baban soyayya mungode Sosai Saura NA 3 Allah yabar zumunci
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen bro
Umar sanda
Dan Allah kusamana (IZINI) da (jami’in kariya) da kuma (TAKADDARI) duk fassarar algaita NE Allah yataimaka mungode
arewanishadi_1lghiq
Ok zaasa insha allah
Ibrahim
Masha Allah wannan yayi kyau amma banga na dayaba dan Allah ina bukatar shi, nagode
arewanishadi_1lghiq
Ka duba akwai akai
Usman m sani
Nimafa banga na daya ba
arewanishadi_1lghiq
Akwai akai ka duba sosai
Ice
Na daya pls
arewanishadi_1lghiq
Akwai akai ka duba
Abas yakub
Aslamu alaykum barkanku da asuba ama meyasa baku dauro botorami na 2 da 3 fasarar algaytaba
arewanishadi_1lghiq
Akwai akai ka duba sosai
Aliyu abdulaziz
salam inai muku fatan alheri don allah kurun ga dora fassarar dantalaka movies
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah mungode sosai
Aliyu abdulaziz ahmad
assalamu alaikum arewanishadi don allah kuringa dora fina finan animation fassarar hausa da american hausa kuma kamata yayi ace an ware waje wanda zaaringa sawa kamar ace american hausa, animation hausa, kuma a fassarar da zaaringa dorawa kamar fassarar algaita, dantalaka movies, sultan kuma ace a daina hada fina finan american hausa da animation hausa a waje guda ko wanne asa shi a folder sa) allah ya taimaka
arewanishadi_1lghiq
Ok zaa gyara insha allah
Kabir muhammad
Salam don ALLAH ku sakamana botorami na 2 da3 kuhuta lafiya
arewanishadi_1lghiq
Akwai a arewanishadi ka duba sosai zaka gansu
Umar Bala
Ya ake downloading films cikin arewa nishadi
arewanishadi_1lghiq
Ka duba youtube channel din mu akwai video da muka sa na koyarwa kan yadda zakayi amfani da shafin arewanishadi wajan yin kallo da downloading da sauran su