Indian hausa

Bakar masarauta fassarar algaita indian hausa 2019

Bakar masarauta 1

Bakar masarauta 2

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon su

35 Comments

 1. Umar sanda

  Barka day Arewanishadi

 2. Umar sanda

  Dan Allah kusamana tarkon kauna NA 11 da sauran cigaban sa Allah ya Taimaka Allah ya Kara basira Agaisheku

 3. Idi marshal

  farkon zuwa

 4. Umar sanda

  Da kyau Angaisheku

 5. Yahaya muhd

  Munajin dadin sherye shiryanku

 6. Yahaya muhd

  SLM dan Allah munajiran cigaban bahubali na 3dana4 pls

 7. Gaskiya yakamata a’inganta fasarar bakar masarauta

 8. Nifa mugun Dan gwagwar mayar kallan film din algaita ne fatan xa aringa samba do mana shi

 9. Abdoul bin

  Asalamu alaikum arewanishadi
  Muna godiyada kokarin da kuke
  Akammu allah yasaka amma nanemi fassarar ku maisuna sabuwar annoba binsamu ba ko a ina zan iya samunta

 10. Hallum Mohammed

  gaskiya film dinnan yayi kyau muna godiya Allah ya taimaka

 11. Abdoul

  Asalamu alaikum arewanishadi
  Muna godiya da irin kokarin da kuke akammu sannan kuma inaneman fassarar ku maisuna sabuwar annoba bin samu ba

 12. Please ya zan samu series dn agent Raghav na fassarar hausa. Mungode sosai da qoqarin ku

 13. Salam. Dan Allah Bahubali 2 Nike so in har nassameshi. Nogode

 14. Aslm barka ku da warahaka nace wanna apelekeshin Naku ya ake sauke vidéo

Leave a Reply

Theme by Anders Norén