Download Arewanishadi application Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin saukeshi Akan wayar ka ko computer cikin Sauri da sauki
Download Arewanishadi application Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin saukeshi Akan wayar ka ko computer cikin Sauri da sauki
Attikou
Aikinku ya na kiyau sosai
arewanishadi_1lghiq
Muna godia sosai
Umar B muhammad
Salam barka da tashin asuba ina muku Fatan alheri saboda kuna nishadar da mu daga naku kuma masoyinku umar B Muhammad daga kasar Libya nagode
arewanishadi_1lghiq
๐
Umar B muhammad
Salam barka da tashin asuba ina muku Fatan alheri saboda kuna nishadar da mu daga naku kuma masoyinku umar B Muhammad daga kasar Libya nagode
arewanishadi_1lghiq
Muna godia sosai malam umar B muhammad ๐
Rabi'atu Ilyasu
Hakika Ina Mai takar San wan nan film Mai suna aska Tara Allah ya Kara taimakawa Allah kuma ya Kara rufa asiri duniya da lahira muna godiya matuka.
arewanishadi_1lghiq
Ameen ameen muna godia ๐