Sai ka kara gwadawa wani lokacin zai sauka insha allah, mutane Da yawa suna saukewa lokacin Da zaka sauke shiyasa amma zuwa anjima ko gobe ka gwada zaiyi insha allah
A,sslm warhmatul yan uwa gaba daya,Dan Allah Mai yasa haryanzu Bai yai sauka anka network,… Allah yasa mudaci duniya da lahera, kokuma da ke kukari, Allah yakako lfy da basira akan aikin kuh
Kamal
Dan allah miyasa baya dowaold fatan alkairi
arewanishadi_1lghiq
Sai ka kara gwadawa wani lokacin zai sauka insha allah, mutane Da yawa suna saukewa lokacin Da zaka sauke shiyasa amma zuwa anjima ko gobe ka gwada zaiyi insha allah
Mustapha Ahmed Tijani
A,sslm warhmatul yan uwa gaba daya,Dan Allah Mai yasa haryanzu Bai yai sauka anka network,… Allah yasa mudaci duniya da lahera, kokuma da ke kukari, Allah yakako lfy da basira akan aikin kuh
Kamal
Miyasa baka bani amsa ba dan uwa
Yusuf farouq
ASLM barka da warahaka wlh wanna aska tara yaki budewa komi yasa haka
arewanishadi_1lghiq
Ka kara gwadawa wani lokacin zai bude insha allah
Kamal
Miyasa ku baku dauki mutane da mihinmanci ba natanbaye ka amma kashareni
arewanishadi_1lghiq
Kayi hakuri dan allah abubuwan sai munbi a hankali π
KAMAL
Wllh waga film din yaqi dowaold haryanxo dan kuyi wani abu kai Nagode
Chaibou
Dan Allah kuyi wani abu nagode dan uwan ku a musulunki
arewanishadi_1lghiq
Me zaayi ?
KAMAL
ππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππππ
arewanishadi_1lghiq
Ku kalla akai idan yaki sauka yafi sauki mutum ya kalla akai