DOWNLOAD AREWA NISHADI ANDROID APPLICATION ANAN
Bayan kayi downloading na wannan application din ka shiga cikin Xender ta wayarka domin kayi installing dinsa asauki
Yadda za kayi installing na wannan apps din a Xender shine
1-zaka shiga cikin downloading folder na kan wayarka ta Xender saika duba sunan application din sai ka danna zai budema sai kadanna alamar install
Inka danna alamar install zai iya rubutama wani Abu kafin ya fara installing sai kadanna yes install anywhere nan take zai fara installing
Kayi downloading na wannan application na Android domin saukaka maka wajan yin downloading na duk film din da muka dora cikin sauki, dadi Da karawa wannan apps din zai rage karfin Jan data dinka domin duk Abin Da kake nema a wannan shafin arewanishadi akwai shi akan application din
Karka manta inkayi downloading zaka iya turawa wasu ta Xender domin suma su amfana
Wannan application din yanzu babu shi a play store amma insha allah nan ba dadadewa ba zamu dora shi acan
Zamu gaya muku idan mun dora
Zaka iya shiga play store na wayar ka domin downloading na wannan application
mungode Da lokacin ku
Sani salissou
Arewa nishadi
arewanishadi_1lghiq
Y 🙋♂️
Kakayaya
Yakamata ace arewa nishadi app
Yana ma kowani android varsion
Ba lallai ace sai varsion kaza ko kazaba’ NAGODE
arewanishadi_1lghiq
Yanayi a kowanne version
Yahaya muhd
SLM arewa inaimuku fatan all,kairi, kuma ba musan dalillin dayasa firm din tarkon kauna ya bata lokaci haka bai futoba
arewanishadi_1lghiq
Zamu ci gaba Da sawa acikin satinnan insha allah karka damu muna shirye shirye ne shiyasa
Salman Bello
Muna son film din Kuri part 2 saboda an samu matsala a na biu ba cigaban shi bane
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah
Shamsu idris gwarjo
Inamaku fatan alheri gaskiya naji dadin wannan tashar domin samun cigaban shirrin botorami kawai
arewanishadi_1lghiq
Muna godia sosai
Maarou
Sabuwar fassarar indian
arewanishadi_1lghiq
Akwai akai
Muhammad
Meyasa akadaina sa cigaban aladdin
arewanishadi_1lghiq
Ka duba shafin Arewahausatv.com zaka samu ci gan acan