Indian hausa

Annoba fassarar algaita Full Indian hausa 2019

Annoba 1

Annoba 2

Annoba 3

Annoba 4

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon su

12 Comments

 1. Umar sanda

  Arewanishadi gaskiya munagodiya Sosai kunasamu nishidi Allah yasaka

 2. LUKMAN MAIYADI

  Arewanishadi gaskiya kuna kokari Allah ya kara basira. Maganata itache ya kamata ku kara resolution na films dinku ma’ana su kara yin clear akan yadda suke.
  NAGODE

  • arewanishadi_1lghiq

   Ok insha allah zaa gyara amma ka ringa dubawa setting din video din naka ka karo clear din

 3. Toni montana

  Arewanishidi videos din bassa budewa miye masalan suna nunawa say kayi telechergemant Sanna zaka Iya kalla

 4. Allah ya Kara basira

 5. Sadiq M. Abdulkadir

  Arewa nishadi muna godiya da wadannan fina finai da kuke antayo mana Allah ya Kara basira

 6. Aslm AREWANISHADI gaskiya aikinku yakeu mugode sausai

Leave a Reply

Theme by Anders Norén