Thank you so much arewanishadi, But arewanishadi am trying to download the video but is playing i don’t why please arewanishadi do something about the error video please
Kallo akai yafi sauki, wata kila lokacin da zakayi downloading din mutane da yawa sunyi downloading dinsa shiyasa bazaba,
Amma in ka kara gwadawa wata ranar zaiyi insha allah
Wannan aika aika shima shiru ne wallahi bai budewa ko mugoge ne hakori zakuyi damu don Allah munsan cewa kuna kokari sosai akanmu amma bamu iya budewa kuma bamu iya download ko saunawa zamu danna bazai budeba idon kun gyara saiku gaya mana amma sam yakifa
Kamal
Fatan alkairi amma miyasa basa budewane mai gida
Muhammad
Aslm fatan alheri meyasa baya bude wa yana sa, the video cannot be played
Kamal
Wllh haryanxo shuru basa budewa
Joseph Bulus Yahi
Why the video is not open, what happen.
Sanda Umar
Mungode arewanishadi amma ya yanzu bama samu fassarar algaita fa
arewanishadi_1lghiq
Zaasa yau insha allah
Joseph Bulus Yahi
Thank you so much arewanishadi, But arewanishadi am trying to download the video but is playing i don’t why please arewanishadi do something about the error video please
arewanishadi_1lghiq
Kallo akai yafi sauki, wata kila lokacin da zakayi downloading din mutane da yawa sunyi downloading dinsa shiyasa bazaba,
Amma in ka kara gwadawa wata ranar zaiyi insha allah
Farida sulaiman
Gaskiya nidai zan fita daga wannan arewa nishadi din dan duk fims din da kuke turowa ni baya bude min
arewanishadi_1lghiq
Akwai sabon tsarin da zamu kawo muku Wanda zai share muku hawaye wajen yin downloading cikin Sauki insha allah ,
Aneesha Alee