Indian hausa

Ahalin dambe fassarar algaita indian hausa

Ahalin dambe 1

Ahalin dambe 2

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

27 Comments

 1. Umar sanda

  Yayi kyau dan Allah kusamana mage maidogaye da kuma zoben sihiri dan Allah

 2. Gaskiya wannan yayi kyau sosai munajin dadin hakan kuma muna jiran mage acikin dogaye idan allh yasa sunfito dashi fatan alkairi

 3. Masha allh gaskiya yayi kyau sosai munajin mage acikin dogaye idan allh yasa sun fitar dashi

 4. Bana iya daukar film tanan gun ko a kwae bun da ban sa ba

  • arewanishadi_1lghiq

   Ka danna alamar Downloading na saman video din bayan ka danna sai kabarshi zaiyi downloading da Kansa wani lokacin bazai nunama alamar ya fara Downloading din ba amma zakaga yana tayin loading sai ka barshi yayi tayin loading din bayan ya gama zakaga ya sauka akan wayarka
   Zamuyi koyarwa acikin video dalla dalla kan yadda mutum zaiyi amfani Da shafinnan

 5. Umar sanda

  da kyau Arewanishadi mungode Sosai wlh inda so samune kukaramana da TAKADDARI

 6. Hallum Mohammed

  Masha Allah gaskiya yayi kyau muna godiya Allah ya taimakawa

 7. Hauwa A Usman Jiddarh

  Mai yasa ni idan nayi comments ba’a yi man replyed

 8. Afwa Malam Umar Dan Allah a dinga samana sabbin fita

 9. Aslm barkan ku da warhaka

 10. Slm algaita kunce zaku sa ghajini kuma naga haryanxu bangan shi ba

 11. Ahmad Sani Babangida

  Aslm, wai har yanzu baku saki sabon film ba? Gaskiya in film ba fassararku bace ya zama wasan yara

 12. Naji dadi arewa nichadi

 13. Slm amince Allah ya tabbace ga wannan farfajiya ta arewanishadi dama ma aikatan cikinta da wanda suka kallanta agaskiya muna jin dadi allah ya bat qauna ya sa nan gaba arewanishadi tafi haka Ameen

Leave a Reply

Theme by Anders Norén