Kai arewanishadi Allah yasakada alkhairi,
Da wannan hidima dakukeyimana na antayomana film masu samu nishadi, Dan Allah a sanqamomin qarashen film na DAN MANYA da MERLIN fita na 6, 7&8.
Dan Allah ataimaka. Mungode.
Assalamu alaiku arewa nishadi Allah ya taimaka kuma ya kara ilimi da basira kuma muna godiya a gareku da wannan Hazakar da nishadin . Kuma dan Allah ina cigiyar wani film na indiya mai suna sibaji
Ummy
Gaskiya ni dai arewa nishadi kun biyani nassara daukaka gami da farinciki yai ta bibiyanku ngd
arewanishadi_1lghiq
Muna godia yar uwa
Umar sanda
Da kyau Arewanishadi Allah ya rufa asiri yakuma Kara basira
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen haji umar munajin dadin comment dinka Da addu’ar ka fatan alkhairi garemu baki daya
Ahmad
Kai arewanishadi Allah yasakada alkhairi,
Da wannan hidima dakukeyimana na antayomana film masu samu nishadi, Dan Allah a sanqamomin qarashen film na DAN MANYA da MERLIN fita na 6, 7&8.
Dan Allah ataimaka. Mungode.
arewanishadi_1lghiq
Insha allah zaasa
arewanishadi_1lghiq
Baifito ba tukun
Hamiss
Assalamu alaiku arewa nishadi Allah ya taimaka kuma ya kara ilimi da basira kuma muna godiya a gareku da wannan Hazakar da nishadin . Kuma dan Allah ina cigiyar wani film na indiya mai suna sibaji
arewanishadi_1lghiq
Babu shi akai amma zaasa insha allah