gaskiya ne wannan film din shima tayi Sosai amma ni awajena nafison tarkon kauna don inaso Inga karshen tarkon kauna Inga yadda zasukare Hmmm godiya muke Arewanishadi Allah ya Kara basira
Aslm ina mu ku fatan alheri. Yau ne farkon fara ziyartar wannan shafi, kuma na gagara bude film ko daya. Dama na shigo ne don samun ‘ fassarar agent ragav’ da sabben ‘fassarar Indian films’. Ko akwai wani hanya da za a iya taimaka min don samun su cikin sauki tare yin download. Bissalam
Ok da farko idan ka shiga cikin film din da kakeson kalla, zaka ga ya budema hoton film din sai ka duba kasan hoton film din zaka ga sunan film din sai ka danna sunan film din nan take zai bude, yin downloading kuma wani lokacin yana Da wuya, amma ka shiga Youtube Kayi searching [[ yadda zakayi amfani Da shafin Arewanishadi ]] Ka kalli cikakken video din zaka ga yadda zakayi Komai acikin wannan shafin cikin sauki,
Yawwa abokina wlh nima ina matuqar san film din agent ragaf ammah narasa yaddazanyi abubuwan gabadaya a hargitse suke nakalla film na finan agent ragaf inasan cigaban ammah yaqi samuwa. Komeya sa hk.
Ummy
Ngd amma bai kai har karsheba, Allah ya temaka
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen zamu sa ci gaban zuw gobe insha allah
Umar sanda
gaskiya ne wannan film din shima tayi Sosai amma ni awajena nafison tarkon kauna don inaso Inga karshen tarkon kauna Inga yadda zasukare Hmmm godiya muke Arewanishadi Allah ya Kara basira
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa sosai
Ahmad Abdulkadir
Muna matuqar godiya ssai dafatan za’acigaba da bamu sabbin Agent Raghav .
arewanishadi_1lghiq
Insha allah
Yusuf Shuaibu
Aslm ina mu ku fatan alheri. Yau ne farkon fara ziyartar wannan shafi, kuma na gagara bude film ko daya. Dama na shigo ne don samun ‘ fassarar agent ragav’ da sabben ‘fassarar Indian films’. Ko akwai wani hanya da za a iya taimaka min don samun su cikin sauki tare yin download. Bissalam
arewanishadi_1lghiq
Ok da farko idan ka shiga cikin film din da kakeson kalla, zaka ga ya budema hoton film din sai ka duba kasan hoton film din zaka ga sunan film din sai ka danna sunan film din nan take zai bude, yin downloading kuma wani lokacin yana Da wuya, amma ka shiga Youtube Kayi searching [[ yadda zakayi amfani Da shafin Arewanishadi ]] Ka kalli cikakken video din zaka ga yadda zakayi Komai acikin wannan shafin cikin sauki,
Yusuf Bin abubakar
Yawwa abokina wlh nima ina matuqar san film din agent ragaf ammah narasa yaddazanyi abubuwan gabadaya a hargitse suke nakalla film na finan agent ragaf inasan cigaban ammah yaqi samuwa. Komeya sa hk.
arewanishadi_1lghiq
Wlh muna ko karin saitawa insha allah